SIRRIN FATIHA NA RABUWA TALAUCI DA IZNIN ALLAH

SIRRIN FATIHA NA RABUWA TALAUCI DA IZNIN ALLAH

Assalamu Alaikum 🤝 

Duk irin yadda rayuwa tayi maka ƙunci ɗan-uwa ga sirrin da za ka yi ALLAH ya kawo maka sauƙi da buɗi ka fita daga halin da ka ke ciki. Sirri ne mai ƙarfi sosai. In dai kana so ALLAH ya ƙara buɗa maka a kan hanyar neman ka ga sirrin da za a yi.

FATIHA sura ce, mai albarka tana, ɗauke da waɗansu, irin sirruka mausu ƙarfi da albarka. Babu maganin da wannan sura mai albarka da bata yi. Sai dai rashin sani. Wlh in dai ka mayar da hankali wajen yin sirrin za ka fita daga halin ƙuncin rayuwa da ka ke a ciki in Sha Allahu.

YADDA ZA AYI.

👇👇👇

Ana farawa kowacce rana, amma idan son samu ne, a fara ranar Lahadi, Laraba Alhamis ko juma'a. Amma ana iya, farawa kowacce rana. 

1-Juma'a FATIHA ƙafa 1000

2-Asabar FATIHA ƙafa 2000

3-Lahadi FATIHA ƙafa 3000

4-Litinin FATIHA ƙafa 4000

5-Talata FATIHA ƙafa 5000

6-Laraba FATIHA ƙafa 6000

7-Alhamis FATIHA ƙafa 7000

Na rantse da ALLAH, duk irin yadda rayuwa tayi maka, ɗaurin huhun goro ka ɗauki wannan sirrin kana yin sa, Wlh Wlh sai kaga haske a cikin neman ka. Kana aikin gwamnati shekara da shekaru, amma babu ƙarin girma (Promotion) ka riƙe wannan sirrin Wlh lokacin ƙarin girman ka ya yi. Sai ayi bakwai sau bakwai. Ma'ana ayi sati bakwai ana yi.

Ƴan kasuwa masu fama da narkewar kuɗi wato RARIYAR HANNU, ku riƙe wannan sirrin za kuyi mana addu'ar fatan alkhairi. Kana kasuwanci amma kullum babu wani, ci gaba.? Ɗan-uwa riƙe wannan sirrin kaga ikon ALLAH. Wlh duk wanda ya riƙe wannan, sirrin Wlh Wlh rayuwar sa sai ta canza.

Sannan wannan sirrin, dafa'i ne warwara ne daga, dukkan wani, ƙulli da yake jikin ka. Wanda yake da dama zai iya yin sa duk sati ko kuma ayi na tsawon sati bakwai. Sannan ana yawan yin sadaka da abun da ALLAH ya hore za aga haske in Sha Allahu. ALLAH ya ƙara buɗa mana akan hanyar neman mu. Ameen. 

Domin qarin bayani zaku iya tuntuɓarmu ta numbobin mu kamar haka 👇

Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Êin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:

https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:

Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 

Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi






Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url