π¦ππ₯π₯ππ‘ π π¨πππππ (π¦ππ π¨π‘ πππ₯ππ‘ πππ‘π)

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala WabarΓ£katuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roΖon Allah ya biya mana buΖatummu duniya da lahira.
Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna Ιauke da sirrin SAMUN FARIN JINI wanda yake Mujarrabun
Duk wanda yake son ALLAH yayi masa farin jini a wajen mutane sai ya jarraba wannan aikin domin aiki ne MUJARRABUN
Yadda ake wannan aikin !!!
Za'a rubuta wannan sirrin qafa bakwai 7 ko qafa tara 9, Bayan an rubuta wannan sirrin za'a wanke shi sai a saka masa ZUMA asha, za'ana rubuta shi har tsawon kwana 3 ko kwana 7, Idan akabi qa'idarsa sannan akayi wannan sirrin yadda ya dace insh allah za'asha mamaki
Tunatarwa
Kusani cewa wannan sirrin ne mai QARFI DA TASIRIN gaske matuqar an gabatar dashi kamar yadda aka sharΙan ta aikin ta
Domin Kira Za'a Kiran Wannan Number.
08105966742
Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ζin.
https://wa.me/2347060916899