SIRRIN SURATUL FATIHA NA YANKAN SHAKKU DOMIN BIYAN BUQATA. (سر سورة الفاتحة)



SIRRIN SURATUL FATIHA NA YANKAN SHAKKU DOMIN BIYAN BUQATA. (سر سورة الفاتحة) 

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da sirrin FATIHA domin biyan buqata Na yanka shakku wato ma'ana Mujarrabun

Wannan sirrin ana yin shi har tsawon kwana bakwai kamar yadda ayoyin FATIHA ya kasance ayoyi ne guda bakwai, ko wacce rana za'a ɗauki aya ɗaya sai a lazumceta tare da addu'o'in ta haka nan washe garin wannan rana za'a ɗauki ayar gaba a lazumceta har zuwa qarshen Ayoyin baki ɗaya

Sannan ana fara wannan aikin a ranar LAHADI kamar yadda qa'idarta take a haka

Misali !!!
يوم الاحد: Ranar Asabar
الحمد الله رب العالمين Qafa Dubu, ياوهب هب لي Qafa Dubu 
يوم الاثنين: Ranar Litinin
الرحمن الرحيم Qafa Dubu, يا فتاح إفتحلى Qafa Dubu 
يوم ثلاثاء: Talata 
مالك يوم الدين Qafa Dubu, يا غني إغنني Qafa Dubu
 يوم الأربعاء: Ranar Laraba
إياك نعبد و إياك نستعين Qafa Dubu, يا رزق ارزقني Qafa Dubu 
يوم الخميس: Ranar Alhamis
اهدنا الصرط المستقيم Qafa Dubu, يا جّواد اوجبني Qafa Dubu 
يوم الجمعة: Ranar Jama'a 
صراط الذين انعمت عليهم Qafa Dubu, يامطع اعطني Qafa Dubu
يوم السبت، Ranar Asabar
غير المغضوب عليهم ولا الضالين Qafa Dubu, يا واسع اوسعني Qafa Dubu 

Wannan ne tsarin yadda za'ayi aikin ALHAMDULILLAHI 

Domin Kira Za'a Kiran Wannan Number.
08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.



Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url