SIRRIN BISMILLAH NA MALLAKAR MUTUM KOMAI DAFA'INSA
Ana Wuridin Basmallah Har Karshenta Kafa (1111), Amma Duk Daya Zaka Kira Sunan Mutum, Sannan Kana Iya Yi Ko Wani Lokaci Ko Da Dare Ko Da Yamma Ko Da Rana Har Taswon Kwana 3, Idan Ka Kammala Na Ranar Ta Ukun Sai Ka Nemi Dabino Kamar Gwangwani Daya Sai Ka Raba Biyu Kaje Gidan Tururuwa Ka Zuba Mata Sadakan Rabin Gwangwanin Rabin Kuma A Bawa Yara Ko Almajiran Yan Uwann mu, Amma Lokacin Da Kake Basu Sadakar Su Yaran Kenan Ko Almajiran Sai Kake Ce Musu Suce Allah Ya Mallaka Ma Wane Billahil ' Azeem Kayi Wannan Aikin Ko Waye Mutum Ka Mallakar Komai Dafa'insa , BISMILLAH Ba'a Mata Dafa'i Iznin Allah.
Muna Yin Aikin Mallaka da Aikin Istihara da Aikin Cire Jifa da Sammu Dama Sauransu, Domin Ƙarin Bayani Sai A Tuntuɓe Mu Ta Hanyoyin Sadarwar mu Kamar Haka:
Domin Kira 08105966742
Domin Whatsapp Sai A Taɓa Link Ɗinan https://wa.me/2347060916899