SIRRIN MALLAKA MUJARRABUN (MA'ANA WANDA AKAYI KUMA AKAJI DAƊIN SA)
SIRRIN MALLAKA MUJARRABUN (MA'ANA WANDA AKAYI KUMA AKAJI DAƊIN SA)
Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu Mabiya Wannan Shafin Namu Mai Tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna Yiwa Kowa Fatan Alkhairi Tare Da Roƙon Allah Ya Biya Mana Buƙatummu Duniya Da Lahira.
Kamar Yadda Muka Saba Kawo Muku Asrarai a Wannan Shafin Namu Mai Albarka, Yau Ma Muna Ɗauke Da Sirrin Mallaka Wanda Yake Da Tasirin Gaske Ga Wanda Ya Jarrabashi, Domin Duk Wanda Kake/Kike Son Mallaka A Cikin Rayuwar Ka/Ki Matuƙa Kayi/Kinyi Amfani Da Wannan Sirrin Insh Allah Za'a Samu Biyan Buƙata.
Gashi Babu Bayawa Amma Sai Ƙarfin Gaske A Wajen Mallaka.
Idan Kajarraba Ko Kika Jarraba Zaku bada Labari.
Ana Rubuta Wannan Aya Ƙafa 9, Sai Asaka Sunan Wanda Akeso a Mallaka Akasa Wanda Zaiyyi Mallakar Sai Yasa Nashi Asama.
Sai Awanke da Ruwan Zamzam Asha Har Zuwa Kwana 3 Da Yar Dar Allah Za'a Mallaki Duk Wanda Akeson Mallaka Mujarrabun Ne.
Domin Ƙarin Bayani Za'a IyaTuntuɓarmu Ta Hanyoyin Sadarwarwar Mu Kamar Haka:
Domin Kira +2348105966742
Domin Whatsapp https://wa.me/2347060916899
Toh as baka gayi abunda xa,ah rubuta ba