MAGANIN ƘARATU KARIN FAHIMTA DA HADDAR KARATU DA KUMA ƘARIN HAZAƘA DA FASAHA MUJARRABUN

 

MAGANIN KARATU ƘARIN FAHIMTA DA HADDAR KARATU DA KUMA ƘARIN HAZAƘA DA FASAHA
MUJARRABUN

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu Mabiya Wannan Shafin Namu Mai Tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna Yiwa Kowa Fatan Alkhairi Tare Da Roƙon Allah Ya Biya Mana Buƙatummu Duniya Da Lahira.

Kamar Yadda Muka Saba Kawo Muku Asrarai a Wannan Shafin Namu Mai Albarka, Yau Ma Muna Ɗauke Da Maganin Karatu da Na Kaifin Hankali Da Fahimta Tare Da Fasaha, Wanda Yake Da Matuƙar Muhimmancin Gaske Ga Wanda Yayi Aiki Dashi.  

Ga Yadda Sirrin Ake Yin Sirrin. 
Za'a Samu Ruwa a Kofi Sai Ka Tofamasa Wannan Ayar Ƙafa Bakwai7.
(سَنُقْرِئُكَ فَلَا تَنْسَى)
Sai Asamu Farar Zumā Tare Habbatussauda Sai a Ɗibi Zuma Cokali 3 a Zuba a Wannan Ruwan, Shima Garin Habbatussauda Sai A Zuba Cokali Ɗaya1 Acikin Wannan Ruwan Sai Asa cokali a ajujjuya Idan Aka Tabbatar Da cewa Ya Juyu, Sai Asha Wannan Ruwan, Zaka Kasance Kana Mai Aikata Haka Har Tsawon Kwana Bakwai 7.
Wallahi Indai Matuwane Insh Allah Ka/Kin Daina Nashi Daga Lokacin Da Aka Jarraba Wannan Sirrin, Wannan Sirrin Mujarrabun Ne, Matuƙar Akayi Amfani Da Wannan Sirrin Insh Allah Za'ayi Farin Ciki.

Domin Ƙarin Bayani Za'a IyaTuntuɓarmu Ta Hanyoyin Sadarwarwar Mu Kamar Haka: 

Domin Kira +2348105966742

Domin Whatsapp


Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url