ASRARAI MUJARRABUN DOMIN CIMMA WANI MURADI


 ASRARAI MUJARRABUN DOMIN CIMMA WANI MURADI

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da ASRARAI Mujarrabun

Yan kasuwa su lazimci ya laɗeefu

 (يا لطيف)

 Yan siyasa adunga karanta 

فجمعنهم جمعا 

 Dalibai adunga yawan karanta 

سنقرؤك فلاتنثى

Mata masu ciki adunga karanta/ rubutawa anasha 

 ثم السبيل يسره 

Yan mata da zawarawa masu son farin jini susa arubuta musu suratu yusuf sunasha sannan muna rubutawa. 

Wanda yake cikin furgici ya lazimci 

حسبنا الله ونعم الوكيل 

Wanda aka cinyewa kuɗi akaƙi biya yadage kiran sunan Allah 

يا قهار 

Wacca takeso ta mallake saurayinta ko wanda yakeso ya mallaki budurwarsa zai iya tuntuɓaru mu

Domin Kira Za'a Kiran Wannan Number.

08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:

 https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:

Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 











Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url