SIRRIN DAFA'I DOMIN RUSHE SHIRIN MAKIYA
SIRRIN DAFA'I DOMIN RUSHE SHIRIN MAKIYA
Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da SIRRIN DAFA'I
Muna wani zamanin da haka kawai kana zamanka wani zai saka a gaba ka rasa me kayi masa, Saboda haka ƴan uwa anemi Dafa'i
Idan makiya suka saka ka gaba akan harkar kasuwanci ko zamantakewa, ka daure kayi wannan sirrin domkn sirri ne MUJARRABUN
Zakaga duk wani sharri makirci da ake kullawa akan ka yana ta rushewa, sunayi yana komawa kansu sai kaga kana ta samun kariya daga Allah a duk inda kake su kuma Al'amransu su yana ta lalacewa
Zakayi wurindin wannan sunan ALLAHN (YA WADUDU) tsawon kwana uku da niyyar ALLAH ya tsareka Daga shairin makiya
A rana ta farko zakayi YAWADUDU qafa 724
Haka nan a rana ta biyu qafa 724
Haka nan a rana ta uku qafa 724
Daga lokacin zaka fara ganin makiyan ka sun fara shiga tashin hankali, sannan matuqar MUTUM yariqa bibiyar ka da sharri duk abinda da yayi zai koma kanshi ALHAMDULILLAHI
Domin qarin bayani zaku tuntuɓarmu ta numbobin mu kamar haka 👇
Domin kira, 08105966742
Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.
https://wa.me/2347060916899
Ga link na Whatsapp group din mu:
https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn
Email address:
Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com
Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi