MAGANIN SAURIN INZALI KO MUTUWAR GABA



MAGANIN SAURIN INZALI KO MUTUWAR GABA.

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da MAGANIN SAURIN INZALI KO MUTUWAR GABA

In dai matsalar ka, ta saurin inzali ko ƙanƙancewar gaba, ko rauni ko ɗaukewar sha'awa, ko saurin gajiya ko ƙaiƙayin matse-matsi. Ka tsaya ka karanta zaka amfana. Wannan haɗin za ku ji daɗin sa. 

YADDA ZA A HAƊA.

KAYAN HAƊI 

👇👇👇

1-Farin gagai 

2-Baƙin gagai

3-Ganyen hankufa

4-Namijin goro guda 7

5-Dabino guda 7

7-Kimba

8-Kaninfari

9-Citta bushashshiya

10-Masoro 

Sai a haɗe su waje ɗaya, a dake ko a niƙa su sosai. Hmm ɗan-uwa ka gama haɗa maganin ka. Kullum da safe bayan an ci abinci sai a ɗebi rabin ƙaramin cokali a tafasa da ruwa kofi ɗaya sai a tace a saka zuma, mai kyau ko sikari ko mazar ƙwaila (Rawar Doki) Sai a sha da yamma ma ko daddare haka za ayi. 

Ana shan, a ƙalla na sati biyu. Wlh Wlh Wlh ba rashin ƙarfi ko saurin inzali ba Wlh Wlh gaban ka ko mutuwa ya yi baya tashi, ka yi wannan haɗin gaban ka, sai ya tashi. Sai ka rabu da matsalar ka ta saurin inzali, ƙanƙancewar gaba, ɗaukewar sha'awa. Sanyin mara. In dai matsalar ka rauni ce, ka yi wannan haɗin in Sha Allahu za ka rabu da shi.

Don Allah a daure a yaɗa wannan Maganin saboda akwai, mutane da dama da suke fama da waɗannan matsalolin. Sannan wannan haɗin baya saka, komai babu ciwon kai balle jin jiri ko hajijiya. Babu abun da yake sawa. 

Zaku iya tuntuɓaru ta wannan number👇

Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:

 https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:

Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 

Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi








Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url