SIRRIN FARIN JINI TARE DA KWARJINI
SIRRIN FARIN JINI TARE DA KWARJINI
Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.
Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da SIRRIN FARIN JINI TARE DA KWARJINI MUJARRABUN
Ana samu gyada danya a bare ta kwaya dubu ake samu, sannan a tofa Bismillah... بسم الله الرحمن الرحيم kafa daya akan ko wanne, sai a ringa ci da kadan kada har su kare
Matuqar kana buqatar farin jini da kwarjini ka jarraba wannan sirrin domin sirrine wanda yake Mujarrabun, duk wanda yake da buqata zai iya jarraba wannan sirrin domin samun farin farin jini da kwarjini a wajen Al'umma maza da mata ALHAMDULILLAHI
Saboda haka duk mai buqata zai iya tuntuɓarmu ta nombobin kamar haka👇
Domin kira, 08105966742
Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.
https://wa.me/2347060916899
Ga link na Whatsapp group din mu:
https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn
Email address:
Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com
Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi