SIRRI DOMIN BIYAN BASHI

 

SIRRI DOMIN BIYAN BASHI

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da SIRRI DOMIN BIYAN BASHI

Idan ana binka bashi na kudi ake son ka biya Amma babu hali ka rasa yadda zakai, ga sirri Wanda idan kayi bashi ko takai nawa sai ka samu ka biya cikin kankanin lokaci. Sai kayi niyya tare da al'wala sannan ka karanta SURATUL QADRI kafa 313 sai kayi fatiha ka shafa, in sha allah cikin qanqanin lokaci allah zai kawo maka mafita SIRRI NE MUJARRABUN 

Saboda haka duk mai buqata zai iya tuntuɓarmu ta nombobin kamar haka👇

Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:

 https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:

Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 

Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi


Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url