SIRRIN JUYO DA HANKLAIN WANDA YA GUJE KA/KI

 

SIRRIN JUYO DA HANKLAIN WANDA YA GUJE KA/KI

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da SIRRIN JAWO HANKALIN WANDA YA GUJEKA Mujarrabun 

Taqaitaccen bayani akan sirrin!!!

Idan matar ka tayi yaji dakanta zata dawo, idan budurwar ka tagujeka dakanta zata nemi sulhu, idan saurayin ki yagujeki dakansa zaizo ya nemi sulhu

Ana rubuta wannan Khatimin qafa 41 a allon qarfe har na tsawon kwana 7, sannan ko wacce mimun za'a saka sunan wanda akeso ajawo hankalin da mai jawo hankalin da nufin Allah ya janyo hankalinsa zuwa gareka/gareki, bayan angama rubuta allon za'a samu GARWASHIN WUTA a ɗaura wannan allon akai na wannan addu'ar 

والله غالب أمري qafa 7000

ويسرلي أمر Qafa 7000

Wannan sirri ne MUJARRABUN wanda lokuta da dama mun gwada sannan munyi nasara akai, saboda haka duk mai zai iya yi ko ya mana magana mu masa

ALHAMDULILLAHI 

Saboda haka duk mai buqata zai iya tuntuɓarmu ta nombobin kamar haka👇

Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:

 https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:

Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 

Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi


















Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url