SIRRIN KIRANYE MAI SAWA AZO KOBA'A SHIRYA BA DA IZIN ALLAH.


 SIRRIN KIRANYE MAI SAWA AZO KOBA'A SHIRYA BA DA IZIN ALLAH

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da Sirrin KIRANYE Mujarrabun 

Sirrin KIRANYE sirri ne da yake da matuqar muhimmanci da tasirin gaske, GARGADI!!!
Idan kasan kinsan bada gaske kakeso mutum ko kikeson mutum ba kada ku gwada wannan sirrin akansa

Sannan wannan sirrin ana amfani dashi ta fuskoki guda
1. Ana kiran saurayi ko budurwa dashi
2. Ana kiran wanda yaɓata dashi

Yadda ake yin SIRRIN
Da farko za'a samu allon qarfe sannan sai a rubuta wannan Khatimin a jikin allon na tsawon kwana 3 ko bakwai 7 ba tare da fashi ba, sannan idan kun lura a Tsakiyar Khatimin akwai inda ake saka suna, a daidai wajen za'a sunan wanda akeso a kira, bayan an rubuta sai a dinga karanta waɗannan addu'o'in da suke cikin Khatimin, matuqar anyi aikin yadda ya kamata in sha allah ba tare da alfahari ba za'a cimma duk abinda kukeso
ALHAMDULILLAHI

Mai buqata zai iya tuntuɓarmu ta wannan hanyoyin Sadarwarwar mu kamar haka👇
Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:
https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:
Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url