DAFA'I, LALATA ASIRI, DSS MUJARRABUN DAGA SHEIKH GIBIRIMA NGURU

 

DAFA'I, LALATA ASIRI, DSS MUJARRABUN DAGA SHEIKH GIBIRIMA NGURU 

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da ASRARAI MUJARRABUN DAGA SHEIKH GIBIRIMA NGURU Mujarrabun 

Mai nemna Dafa'i, Lalata Sihiri Arziqi, dss.Daga Maulana Shehu Muhammad Ngibrima RTA, wanda Shehu Muhammad Mahdi Ngibrima RTA ya kawo su cikin littafin Mafatihul-asarar.

Duk wanda ya rubuta waɗannan ayoyin ya wanke su da ruwan rijiya ko ruwan da rana baiganshi ba, yasha rabin rubutu, sauran abinda ya rage sai ya shafe jikin sa dashi.

Duk wani kalar jinyar da yake jikin sa wanda ba'a san kanshi ba, da kuma Sihirin da aka rasa maganin shi, da kuma duk wani ɗaurin mai ɗauri, duk zasu gushe zasu warke da yardar Allah.

أَوَمَنْ كَانَ مَيْتًا فَأَحْيَيْنَاهُ وَجَعَلْنَا لَهُ نُورًا يَمْشِي بِهِ فِي النَّاسِ كَمَنْ مَثَلُهُ فِي الظُّلُمَاتِ لَيْسَ بِخَارِجٍ مِنْهَا ۚ كَذَٰلِكَ زُيِّنَ لِلْكَافِرِينَ مَا كَانُوا يَعْمَلُونَ

وَقُلْ جَاءَ الْحَقُّ وَزَهَقَ الْبَاطِلُ ۚ إِنَّ الْبَاطِلَ كَانَ زَهُوقًا

 قَالَ مُوسَىٰ مَا جِئْتُمْ بِهِ السِّحْرُ ۖ إِنَّ اللَّهَ سَيُبْطِلُهُ ۖ إِنَّ اللَّهَ لَا يُصْلِحُ عَمَلَ الْمُفْسِدِينَ

وَقَدِمْنَا إِلَىٰ مَا عَمِلُوا مِنْ عَمَلٍ فَجَعَلْنَاهُ هَبَاءً مَنْثُورًا

 ۚ إِلَيْهِ يَصْعَدُ الْكَلِمُ الطَّيِّبُ وَالْعَمَلُ الصَّالِحُ يَرْفَعُهُ ۚ 

Sannan muna yin ko wanne irin aiki da yadda ALLAH, Alhamdulillahi

Zaku iya tuntuɓaru ta wannan number👇

Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:

 https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:

Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 



Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url