SIRRIN SAGAU MUJARRABUN

SIRRIN SAGAU MUJARRABUN 

Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da Sirrin Sagau Mujarrabun 

Sirrin sagau sirrine da yake da matuqar amfani da tasiri musammam a wannan lokaci wanda Al'umma suke cikin fargaba da tsoron mai zai faru, musamman a faɗin qasar mu Nigeria, wannan dai sirri ne da yakamata ace dukkanin wani ɗan kasuwa ko mai fita fatauci zuwa wasu gurare ko
mai maqiya ko mai karatu da sauransu da ya kamata ace ya mallaka domin kariya daga sharrin mutane da aljanu.

Shi dai wannan sirrin LAYANE KO GURU da muke haɗawa wanda mutum zaiyi Amfani domin bada kariya ga lafiyar sa da jikinsa, duk wanda yake da buqata zai iya tuntuɓaru mu ta nombobin mu. Alhamdulillahi

Sannan muna yin ko wanne irin aiki, 

Zaku iya tuntuɓaru ta wannan number👇
Domin kira, 08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899

Ga link na Whatsapp group din mu:
https://chat.whatsapp.com/IKbFo1GbztC9sCZIEffHhn

Email address:
Yasinmuhyiddeengibrima@gmail.com 











Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url