SIRRIN KAFAKA, SIRRIN TSARI NE INGANTACCE

SIRRIN KAFAKA, SIRRIN TSARI NE INGANTACCE

 Assalamu alaikum Warahamatullahi Ta'ala Wabarãkatuhu mabiya wannan shafin namu mai tarin albarka Na Shehu Yaseen Muhyiddeen Ngibrima, Muna yiwa kowa fatan alkhairi tare da roƙon Allah ya biya mana buƙatummu duniya da lahira.

Kamar yadda muka saba gabatar muku Asrarai a wanann shafin namu mai albarka, A yau ma muna ɗauke da sirrin KAFAKA domin nemna tsari Mujarrabun

Shehu Muhammad Ngibrima RTA ya ce:

Daga cikin abu mai ban mamaki a cikin waɗannan baitukan guda uku, duk rabin baitin ya ƙunshe ك Kafun guda 7. Baitukan gaba ɗaya yana ƙunshe da Kafun guda 42.

Duk wanda yakaranta wannan sirrin ƙafa 7 safe da yamma lalle Allah SWT zai kiyaye shi daga dukkanin sharrori da musifu. A cikin karanta wannan addu'a akwai sirrori na tsari da tsira daga halaka. Harshena yayi matsi wurin bayyana muku bayanai cikin wannan sirri. Baza ka taɓa samun kwatankwacin wannan Kafakar mafi inganci daga koma bayan wannan nuskhar ba.

Shehu Muhammad Ngibrima RTA yace yayi Ijaza da izni ga duk wanda ya mallaki wannan sirri.

Domin Kira Za'a Kiran Wannan Number.

08105966742

Domin Whatsapp Za'a Iya Amfani Da Wannan Linki Ɗin.

https://wa.me/2347060916899




Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url